IQNA – Tauraron dan wasan guje-guje da tsalle-tsalle na Amurka Fred Kerley ya sanar da Musulunta, inda ya bayyana hakan a wani faifan bidiyo da aka wallafa a shafin Instagram.
Lambar Labari: 3493509 Ranar Watsawa : 2025/07/06
IQNA - Wutar Olympics ta birnin Paris na shekarar 2024 za ta ratsa ta babban masallacin birnin a wani biki kan hanyarta ta zuwa Faransa.
Lambar Labari: 3491502 Ranar Watsawa : 2024/07/12
Tehran (IQNA) Jawad Foroughi fitaccen makarancin kur'ani ne kuma dan wasan harbin bindiga wanda ya zo na daya a wasannin Olympics na Japan.
Lambar Labari: 3486136 Ranar Watsawa : 2021/07/25